The President of Kano Chamber of Commerce, Industry,mines and Agriculture. Malam Dalhatu Abubakar has been in Bristol Palace for a breakfast meeting accompanied by the VP Industry Uba T. Mijinyawa on the invitation of Mr MD Shameem Ahsan, The High Commissioner of People's Republic of Bangladesh,for a breakfast meeting,
important issues related to the industry and marketing of trade relations between the his country and Kaccima are discussed.the envoy promised to pay a Courtesy visit to Kaccima at a later date before the end of the month if Allah approved it. In his response Malam Dalhatu Abubakar thanked the High Commissioner for the special invitation to have a breakfast meeting with him also appreciate the gift of a historic book by the envoy and promised to receive him anytime. he assured him the chambers door is always open.08 / 07 / 18
Shugaban Cibiyar Kasuwanci, Masana'antu, Ma'adinai da Noma.na jihar kaño Malam Dalhatu Abubakar ya kasance a Bristol Palace tare da rakiyar Mataimakin sa na Masana’antu Uba T. Mijinyawa dan amsa gayyatar Mr MD Shameem Ahsan, Babban Kwamishinan Jama'ar Jamhuriyar Bangladesh, manyan al'amurran da suka shafi alaka da masana'antu da kuma samar da cinikayya tsakanin kasarsa da Kaccima ne aka tattauna. Sannan jakadan ya alkawarta Zai kawo ziyara ta Musamman kaccima a wata rana kafin karshen watan da muke ciki idan Allah ya amince.
A maida jawabinsa, Malam Dalhatu Abubakar ya gode wa Babban Kwamishinan na gayyata ta musamman da ya yimasa don yin taro na karin kumallo tare da kyautan littafi na tarihin kasar sa daya ba shi. kuma Shugaban ya yi alkawarin zai karbe shi a kowane lokaci. ya tabbatar masa da cewa kofafin cibiyar (Kaccima)ko da yaushe a bude take don karbar baki.08/07/18